1) Ƙauna daga Allah ce, wannan na sakankance, Batun nan na Yesu ne, Allah ƙauna ne. 2) Ƙauna ba ta jin kishi, ba ta rashin hankali, Tana kuwa da haƙuri, Allah ƙauna ne. 3) Tana kuwa da nasiha, ƙauna ba ta kumbura, Ba ta kuwa jin cakuna, Allah ƙauna ne. 4) Ƙauna tana jurewa, ƙauna ba ta nukura, Haka cikin abu duka, Allah ƙauna ne. 5) Allahna, ƙaunatacce, kyautar ƙauna taka ce, Ba ta ƙarewa daɗai, Allah ƙauna ne.How Many Kings Senemin Saǵan La promessa Мир как оазис в пустыне ᠤᠨᠳᠤᠷᠤᠨ ᠤᠷᠭᠢᠯᠬᠤ ᠪᠤᠯᠠᠭ พระเกียรติ พระสิริ من كتر خوفي kmạ ạ̉nạ wlys ly ʿdẖr The Spirit and the Bride Прости меня
Song not available - connect to internet to try again?