KORUS Ƴan duniya ba su yarda da Ubangijinmu A ransu ba su yarda ya zama sarkinsu Amma fa wata ran zai komo duniyan nan Duniya duniya, duniya. 1) Ubangijinmu (3x ) Ubangijinmu zai zo Hu- hu- hu Ubanginmu zai zo 2) Ranar shari'ar Allah randa zai zo Cikin duniya I, Ubanginmu zai zo 3) Duk wanda ya ǩi ni, ni Yesu Ni ma zan ǩi shi, Ubangijnmu zai zo hu- hu- hu 4) Za ya zo (3x) Ubangijinmu zai zo Hu- hu- hu Ubangijimu zai zoạlsạkn fy str ạlʿly V tejto chladnej zimnej dobe องค์พระเจ้าผู้สร้างฟ้าสวรรค์ Led like a lamb هللويا يسوع حي Благослови душа моя Господа La Tine venim, la Tine venim Náš Pán ja túžim, len pred Tebou stáť Иегова Ире все усмотрит Astazi vin la Tine Domnul meu
Song not available - connect to internet to try again?