1) Ƴan tumaki ne mu a tsakiyar kerketai, Amma "Haka na aike ku," Ubangiji ya e. 2) Jawabinsa kaɗai kayan yaƙinmu ne. In ji shi, "Mulkin Allah ne ya zo kusa da ku." 3) Ko kisanmu sā yi, ko wuya za mu sha, An kashe Ubangijinmu, balle iyalinsa. 4) Mu ɗauki giciyensa, bayansa za mu bi, Domin a ranar zuwansa, mu karƃi yabonsa.Mai bine-o bucată de pâine uscată You are my song in the night silence Je me penche Ah! que je ne sois pas Ya Yesus, Tolonglah Священное Слово Твое Тупроқдан Одамни Ya Rab İsa Mä tiedän lähteen Tuhanku, Bila Hati Kawanku
Song not available - connect to internet to try again?