Ƴanuwa, ku zo mu bi Yesu Ƴanuwa, ku zo mu bi Yesu Yesu ne ya zama cetonmu. Ƴanuwa ku bar ɗinkin laya Laya ba ya iya cece mu Yesu ne ya zama cetonmu Yesu ne ya zama cetonmu. Ƴanuwa ku bar ɗinkin guru Guru ba ya iya cece mu. Yesu ne ya zama cetonmu Yesu ne ya zama cetonmu. Ƴanuwa ku bar tsaka tsaka Ƴanuwa ku bar tsaka tsaka Ran da mutuwa ta zo, ta ɗauke ka. A kira masu bi su zo su bizne ka Su zo su ƙi, su ce ba ka addininsa. Sa'annan kana tsaka tsaka. A bizne ka babu yin addu'a, Ga Littafi Mai Tsarki ya shaida mu a nan Abin da aka ɗamre anan a duniya A ɗamre shi ya zama can samaniya Ƴanuwa ku bar tsaka tsaka Yesu ne ya zama cetonmu.Vi tar hverandres hender لا تخف Бəшəр гүдрəт алды, Jesus, the very thought of Thee Гьормюйон му дюняйъ Преклоняюсь Ийса - Сени алғыслап мен Tu sei il mio Dio Hledejte nejdřív Boží království Krídla
Song not available - connect to internet to try again?