1) Mun gode maka Yesu, Ɗan Maƙamnacinmu Do kana ta lura da mu, ɓatattun tumaki. KORUS Yabo ya tabbata, ya tabbata ga Yesu Yesu, Yesu, sunanka da daɗi. Karɓi roƙon bayinka domin su sami tsira. 2) A cikin sunan Yesu muna kurkusa ga Allah Shi wanda ya mutu domin dukan mutane. Korus 3) A cikin yaƙin nan muna da aboka gabanmu. Kai ne za ka taimake domin mu ci magabta. Korus 4)In na tuna, in na tuna da ƙamnar Almasihu Sai hawaye na zuba domin na ɓata hanya. KorusNe crains rien, car je suis avec toi Mój Pan mocą moją jest llwạḥd ạlrḥmn ผู้ที่อยู่ณที่กำบัง yạlly mlyt ạlqlb bnwrk بادخل عرش النعمة Mucho tiempo yo anduve Chante ta joie shǐ mìng rú shān WHERE WILL YOU SPEND ETERNITY?
Song not available - connect to internet to try again?