1) A cikin daren nan da aka ba da shi, Ya sanya jibin nan na tunawa da shi. 2) "Gurasan nan," ya ce, "Jikina ne, ku ci, Ƙoƙon jinina ne, jinin alkawari." 3) "Mai cin abincin nan, mai shan ƙoƙon nan kuwa, Shelata ya ke yi, shelata mutuwata." 4) "In ka ci namana, in ka sha jinina, Ba za ka ji yunwa ko ƙishi ba daɗai." 5) Ya Ubangijinmu, ƙosad da ranmu yau. Kullum ka ciyad da mu har ranar zuwanka.Exaltate Jésus est le chemin Praise Him You Heavens gǎn xiè İsa Rabbimsin Happy Day Ah, Rabbimiz, bizim için haca gerildin nạdy yạsẖʿb Boh buď s vami nwr mn nwr
Song not available - connect to internet to try again?