1) A cikin dukan halin da mu ke, da murna da wahala, Yabo na Allahna zan yi, zai riƙe zuciyata. 2) Bari mu girmama ka, Allah, mu ɗaukaka sunanka. Cikin wahala na yi kira, ka ba ni cetonka. 3) Rundunan Allah suna nan kewaye da adilai. Wanda ya ba da gaskiya, zai cece shi sarai. 4) Bari mu gwada ƙaunarsa, gwadawa za ta nuna Su ne masu albarka duka, masu gaskata ka. 5) Ku ji tsoronsa, tsarkaka, ba sauran tsoro kuma. Ku mai da aikinsa fa naku, muradinku zai biya. 6) Ga Allah Uba, Allah Ɗa, Ruhu Mai Tsarki kuma, Mu ba ka dukan ɗaukaka, ya Allah Triniti.sẖwfwạ ạljndy Daniele e i suoi amici A végtelen ég alatt أروع صديق أغلي حبيب Kudus, Kudus, Kuduslah Z Panem dnia każdego chodź Siamo noi 从今天开始 Сен Дунёни Қутқаргансан Grace To Grace
Song not available - connect to internet to try again?