1) A cikin mugunta an yi cikina A ciki kuwa uwata ta haife ni. Ҡamnar Yesu ta zo ta neme ni Har ta bayyana mani dukan laifina. KORUS Musulmi da arna duk Ku tuba tun yanzu Gama ba daman tuba ranar shari'a. 2) Gama Yesu shi ba ya zaɓe ba Baƙi, fari, ko kuwa rawaya ne Ya mai da mu duka abokansa Gama shi ba ya mai da kansa ya fi kowa. Korus 3) Ekklisiya , mu ɗauki bishara, Mu shiga cikin dukan ƙauyekan Ga yamma suna ta mutuwa Bari mu bar gida mu je, mu bishe su. Korus 4) Ҡamnar Yesu ba za ta ƙare ba Har wa yau ma tana a duniyan nan. Domin ta ba mu Ruhu Mai Tsarki Har shi taimake mu a cikin aikinsa. Korus 5) Ku masu bi, mu yabi Mai Ceto Mu shaida sunansa ga mutane Mu yi ta ce, "Ga hanya zuwa rai Gama ba wata hanyar ceto sai Yesu". Korusmsẖ rạḥ ạ̉sybk Миний дотор байдаг لسه الباب مفتوح أشتاق أن أقترب لسيدي القدير 볼찌어다 내가 문밖에 서서 Калбимин аттъъ йерде yạ ṣạḥb Един ден, о, Боже само ОТКРОВЕНИЕ 4:11 Je niekto z nás smädný
Song not available - connect to internet to try again?