1) A cikin Yesu na sami rai, a cikinsa kaɗai, Salama kuwa da kwanciyar rai, murna ba fasawa. KORUS Yesu shi ne Mai Cetona, ba wani wanda na fi so. Salama, murna, kwanciyar rai, sai cikin Almasihu. 2) Raina bai sami hutu ba a cikin duniyan nan, Amma ƙaunar Mai Cetona ta hutasshe ni nandanan. Korus 3) Dā mutane suka kashe shi, amma ya tashi kuwa. Shi kuma za ya dawo nan, zai karƃi mulkinsa. Korus 4) Mai zuwa ba ya korarsa, mai tuba kuwa ba ya ƙi. Kuma mai ba da gaskiya, Yesu zai cece shi. KorusHelig (Kadosh) 我有一个心愿 Nu-i singur Iuda vinovat Когда жизнь печалью Сей благое семя на зарнице жизни مۇقەددەستۇر سەن خۇدا يسوع ماشي قدامي tʿlyq 1 Cristo Cual Pastor Scava nei miei occhi
Song not available - connect to internet to try again?