1) A cikin Yesu na sami rai, a cikinsa kaɗai, Salama kuwa da kwanciyar rai, murna ba fasawa. KORUS Yesu shi ne Mai Cetona, ba wani wanda na fi so. Salama, murna, kwanciyar rai, sai cikin Almasihu. 2) Raina bai sami hutu ba a cikin duniyan nan, Amma ƙaunar Mai Cetona ta hutasshe ni nandanan. Korus 3) Dā mutane suka kashe shi, amma ya tashi kuwa. Shi kuma za ya dawo nan, zai karƃi mulkinsa. Korus 4) Mai zuwa ba ya korarsa, mai tuba kuwa ba ya ƙi. Kuma mai ba da gaskiya, Yesu zai cece shi. KorusKto je pre mňa Ježiš Тапънъръм Өмүрүмдү Сага арнадым Cristo es la luz Padre, qué bueno es conocerte Свет зажги Do tichej noci إنت هو المسيح قصة الحب Святой
Song not available - connect to internet to try again?