1) A mulkinka, Ubangiji, Za a tara dangogi, Harsuna dabam dabam kuwa, Suna yabon Almasihu. 2) Kewaye da Ubangiji, Cerabim da Sarafim Duk sun cika haikalinsa, Suna rera yabonsa. 3) Darajarka, Ubangiji, Ta ƙawata duniyan nan. Girma, yabo, mulki, iko, Naka duk, Ubangiji. 4) Mala'iku cikin Sama, Tare da Ekklesiyarka, Suna rera waƙar yabo Zuwa Ɗan Maɗaukaki. 5) Ɗaukaka ga Allah Uba, Mulki kuwa ga Allah Ɗa, Iko zuwa Allah Ruhu, Yabo zuwa Triniti.Келинг ва Улуғланг Veselo spievajme gẖạly ʿlyk yạ smạʾ ạ̹frḥy̱ - ạ̉bryl 1995 То ба кай, то ба кай, то ба кай hạ ạ̉qwl ạlḥq 哈利路亚赞美神 Lleno de angustia y temores All Around the World يـسوع أنت تعلم إن
Song not available - connect to internet to try again?