1) Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu. Muka tayar maka da, Ubangijinmu. 2) Kai ne fansa kai ne rai, Almasihu, begenmu. Karƃi, tuba. ji tausayi, Ubangijinmu. 3) Ruhun Allah wuta ne. Ƙona, gyarta, tsarkake HaIin masu zunubi, Ubangijinmu. 4) Mu mayunwata mun zo garin samun kiwonmu, Kamin ranar da ka dawo. Ubangijinmu. 5) Nishan zuciyar adilai, ba ka ƙyalewa daɗai, Kukan ƴaƴanka ka ji, Ubangijinmu.ترتيب إلهى Przed obliczem Pana uniżmy się Kutsal Ruh'un Ürünü Бұл әлемнің бастамасы Өзің болып Tvoja láska Vorrei Mon Dieu est si bon Indelebile rby ạ̹ny ạ̉ḥmdk В час когда печаль терзает
Song not available - connect to internet to try again?