1) Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi, Sai mu yi ta yabonsa, Allah Mahalicci. Shi ya kan ba mu ruwa a loton shukawa, Har amfanin gonaki ba za mu rasa ba. 2) Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi, Sai mu yi ta yabonsa, Allah Mahalicci. Ya ba mu hasken rana, mu kama aikinmu. Duhun dare kyautarsa, mu riƙa hutawa. 3) Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi, Sai mu yi ta yabonsa, Allah Mahalicci. Duk masu rai na duniya, ya kan ciyad da su. Kifaye da tsuntsaye, ya san bukatarsu. 4) Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi, Sai mu yi ta yabonsa, Allah Mahalicci Mu kuma Masu Binsa aikin hannunsa ne, Ubanmu mai ƙauna mahaliccinmu ne.主施恩的手从没有收回 Přijde jednou čas Doxology Jésus-Christ est Seigneur Szép vagy, Jézus Dans la maison du père ḥs dwy mṭr Díky, za toto krásné ráno صوتك ناداني ạ̉nạ qlby mḥtạj rḥmtk
Song not available - connect to internet to try again?