1) Yesun mu kafin ya tafi sama Ya yi mana umurni cewa Ku yi addu'a ba fasawa Domin mu sami nufinsa KORUS Ku yi addu'a ba fasawa Domin kada ku faɗa jaraba Ruhu ya yarda jiki rarauna Ku yi magana da Allah. 2) Akwai wahala cikin duniya Wadda babu misalinta Ku yi addu'a babu fasawa Domin nassara da duniya. Korus 3)Akwai jaraba cikin duniya Wadda babu misalinta Ku yi addu'a babu fasawa Kada ku faɗa jaraba. Korus 4)Ya Yesu Almasihu Lokacin da nike addu'a Ka ji ka amsa addu'ata Domin in aika nufinka. Korusأتاني يسوع وفداني Քեզ եմ Նվիրում Սիրտը Իմ qwl 3 Lany indray ny andro Kam sa všetci ponáhľame Петрус Балък Тутмая Чъктъ Садиг галдин созлерине İnsanlar çox sevir günahlı həyatı Győzött a bárány Pán ma našiel
Song not available - connect to internet to try again?