1) Akwai ƙasa mai haske a can Shiryayyiya don duk Masu Bi. Almasihu, Mai Ceto 'na nan, Za mu gan shi tare da Uban. KORUS Can akwai hutawa, Daɗin hutu gun Yesu mai rai. Za mu zauna tare Cikin mulkinsa har abada. 2) Can akwai murna har abada, Wurin Yesu akwai kwanciyar rai. Za mu manta da wahalan nan, Wurin Yesu sai daɗi kaɗai. Korusیِرده خودایسیز باغت یُقدور أغنية جديدة هانت خلاص Шодам, шодам бо ман Худост Керилип арчалар төрүндө Čujte, vzácna krásna pieseň! Moje pery Je veux chanter INNKHAR RAK HUNG TUAH! ạ̉wạny mn kẖzf
Song not available - connect to internet to try again?