1) Akwai gidan zamana cikin birnin Allah. Ba zai rushe ba daɗai, babu dare ma can. KORUS Za ya shafe hawaye, babu sauran mutuwa, Ba lissafin shekaru, babu dare ma can. 2) Ƙofofi Iu'u-Iu'ai ne a birnin Allah Hanya duk zinariya, babu dare ma can. Korus 3) Itace mai ƴa ƴa kuwa yana birnin Allah. Za mu duba kogin rai, babu dare ma can. Korus 4) Ba bukatar rana can cikin birnin Allah. Yesu shi ne Haskenmu, babu dare ma can. KorusTví jsme my Введи меня чрез внешний двор 24 Ағ саггал Куке тон килид Kinder Medley volledig Уулс далайн тэртээгээс Сана Раб иляхи сьойлерим Ликуйте, ликуйте! 17 Track 17 Dari Lembah Sengsaraku
Song not available - connect to internet to try again?