1) Akwai littafi a sama Wanda Allah ya yi Inda an sa sunayen duk masu bi. In babu sunanka A littafin nan Ba za a karɓe ka wurin Mai Tsarki can. KORUS An sa sunana can Cikin Littafin Rai Tun da na karɓi Yesu An sa sunana can. 2) Da na zamna a duhu Ban san haryarsa ba Sai an ba ni labarin Yesu Mai Cetona Sai na tuba, na bi shi Na bar duk laifina Shi kuwa ya sa sunana a Littafinsa can.Bracia, ogłaszajcie Исмин Юстюндюр Тюм Исимлерден ạ̉nạ bạsẖkrk Аз, Исусе, кръста дигнах Tested, Jézus Агар сен келмасанг Տերն է Իմ Հովիվը Jeso, ampio izahay mba handresy Эй Худо, Индамай Турмагин ạ̉gẖly̱ mn ạllậlỷ
Song not available - connect to internet to try again?