Akwai murna cikin sama wadda ba mu gane ba Tun da ni dai, yau na tuba Ni na amshi cetona. Ga sunana can a sama Ba mai-iya gogewa Ni na zama nashi, nashi Daga yau har abada. KORUS Yesu, Yesu Mai Tsarki yana nan Na buɗe mai zuciyata, ya shigo wurina. Ya ce ba za ya bar ni ba, Kullum fa yana nan. Tare, tare, tare, tare Tafiyarmu ke nan.Que l'esprit de vérité باشكرك يا يسوع Stotisíc ráz ťa tu pozdravujeme, nebeská Kráľovná, Patrónka zeme Boh náš je láska Amazing Grace Nn sn + Finalmente Dio Cuan Firme Cimiento Вечни мишци Örömöt adtál a szívembe
Song not available - connect to internet to try again?