1) Akwai sunan nan mai daɗi wanda ba mai kamarsa, Wato sunan Ubangiji, begen dukan Masu Bi. KORUS Sunan nan, Yesu ne, sunansa da daɗin ji, Sunan nan, Yesu ne, begen dukan Masu Bi. 2) Tun da na ji sunan Yesu, murna na ke yi sosai. Wurinsa na sami ceto, gafara da kwanciyar rai. Korus 3) Cikin sunan nan mai girma, a ke samun ceto fa, Cikinsa a ke sujada, cikinsa a ke addu'a. Korus 4) Sunan nan ya buɗe ƙofa, zuwa Allah Ubansa, Gama ban da sunan Yesu, Allah ba za ya ji mu ba. KorusБожьи воины смотрите Resterò con te Aký krásny je Нива вся белешенька стоит 向神回转 主啊你爱像春雷 Si en esta vida andas sin gozo أنفسنا إنتظرت الرب Дочь Самарии не знала Поговори со мной Господь
Song not available - connect to internet to try again?