1) Akwai taruwa can a sama Kuka ya ƙare duk hawaye Jiki ya safe mu zam kamar shi Sama za ta buɗe, Yesu zai zo. KORUS Wata rana Yesu zai zo Wata rana ko zai zo yau Da kira mai ƙarfi Da sarkin mala'iku Yesu yana zuwa don ni da ku. 2) Sai dai da murna, mu gamu da shi Mu bar wannan duniya da ɓakin ciki Murna ta cika a sa'annan Da shi za mu zama har abarda. Korus Tune- Category : SamaДолго в сумраке скитался Вот небо Вифлеема новорожденным криком ПРОН__ЗИЛО... Свет в окне wsṭ ẓrwf ạlbld Худаниң иҗадити Matka Pána Krista, Panna Mária, tys wtjwl yạ rb fy wsṭynạ راجع لك ھۆكۈمرانىم سەن Máš v duši pieseň
Song not available - connect to internet to try again?