1) Akwai ƙasa mai haske a can Shiryayyiya don duk Masu Bi. Almasihu, Mai Ceto 'na nan, Za mu gan shi tare da Uban. KORUS Can akwai hutawa, Daɗin hutu gun Yesu mai rai. Za mu zauna tare Cikin mulkinsa har abada. 2) Can akwai murna har abada, Wurin Yesu akwai kwanciyar rai. Za mu manta da wahalan nan, Wurin Yesu sai daɗi kaɗai. Korusshén yǐ jīng lì tā Mezmurlar 119:105 Жүрөгүмдү сооротчу, Ыйса Давайте придем к Господу نفسي أبدأ Небесный наш Отец Nel nome di Gesù Вярвате ли в чудеса ạ̹ny ạ̉ḥb ạlrb Cikin Sunan Ubangiji
Song not available - connect to internet to try again?