KORUS Albishirin ku mutane Salama yau ga duniya Gama an haifa mana Mai Ceto Emmanuel Allah, tare da mu. 1) Malaiku da suka gani Suka rera halleluya Sai suka shaida ma makiyaya Haifuwar Yesu Ubangiji. Korus 2) Makiyaya da suka ji labari Suka bar dabbobinsu Suka je domin su ga mai ceto Yesu makiyayi mai kyau. Korus 3) Shehuna da gabas sun gani Tauraro Ubangiji Suka tafo bisa rakumansu Don su gaida sarkin sarauta. Korus 4) Tun da kun ji labari Na haifuwar Ubangiji To sai ku shaida ma mutane Haifuwar mai ceton duniya. KorusLen Ty yǐ sè liè a nǐ yào tīng zhe Gökte Yeryüzünde ạ̹nt msẖ lldẖkryạt Xoxlamaydi Господь мой Ak sa namáhaš Опять Hai Langit, Pasanglah Telingamu เทฝนลงมา
Song not available - connect to internet to try again?