1) Alhajai na Almasihu Hanyar ɗaya mu ke bi Kome wuya, kome ƙunci Za mu ƙasar alkawali. 2) Hasken Yesu Ubangiji Yesu walƙiya wajenmu Yana koran duhun hanya Yana cika zuciyarmu. 3) Ɗaya ne Ubangijinmu Ɗaya ce bangaskiyarmu Ɗaya ne kuwa begenmu duka Ɗaya kuma yancinmu. 4) Waƙar masu bi ce ɗaya Kome dubban bakinmu Ɗaya ce zumuntar hanya Ɗaya ce jawabinmu. 5) Ɗaya ce sujadar taron Cikin ƙasar sama can Inda Alahnmu Mai Ҡamna Yana mulki abadan.Desiderio Toccherò Иса Диридир يا ساكن Ya Allahna ạ̹nt ạllḥn ạlly bạgẖnyh wạqʿ tạny Есүс бүх үндэстний найдвар He saved me Для того ль, чтоб запереть, все стены возвели?
Song not available - connect to internet to try again?