1) Alhamdu ga Allah don Ɗansa, Yesu. Ya ba da jininsa domin fansarmu, Amma dai ya tashi, ya koma Sammai. Ya kan ba da Ruhu, da yawan kyautai. KORUS Madalla! Madlla! bari kowa ya ji. Madalla! Madalla! dukan kowa ya bi. Ku zo wurin Allah ta wurin Yesu, Yi masa godiya don Mai Cetonmu. 2) Ya ceto cikakke, kyautar Allahnmu! Kowane mai tuba, mai ba da gaskiya, Kowane mai laifi, kome laifinsa, In ya zo gun Yesu zai sami gafara. Korus 3) Mu kuwa waƙar yabo ce mu ke ta yi. Ga Allah don Ɗansa, shi ne masoyi. Amma za mu ƙara yin murna sarai, Sa'ad da muka gan shi da ido sosai. Korusبالتسبيح jīn yè xīng guāng càn làn Örülj az Úrban СЕТКИЛИМНИҢ ЫРЫЗЫН HAWHRA KHUH CUNGLEI KHUA IN Веруем во Единого Бога Творца Всемогущего Юзгюнюм юздююме Omša svätá, obeť zmierna, čistá Ať celá země slyší Všemocný
Song not available - connect to internet to try again?