1) Alherin ceto, ga shi nan, An shirya shi dayawa fa A wurin Yesu, Aikakken. Mai nema ba zai rasa ba. 2) Da ya ke yana kusa dai, Shi kuma yana samuwa, Ka jingina gare shi fa, Duk kwananka a duniya. 3) Duk shakkarsa ka daina yi, Ɗan Allah ku ka ƙaryata. Tun faɗa tasa tana nan, Alkawarin, ka gaskata.Хоҳам овоз бихонам аз ин наҷот, ки дорам Fogadd, kérünk МИРЪТ КОЙТО НОСИ ИСУС Coule à flots source de grâce افتح كوى السموات طالب معونة భాసిల్లెను సిలువలో పాప క్షమ Per il mio amico Brandiamo la spada Ձայն Ուրախության
Song not available - connect to internet to try again?