1) Alherin Ubangijina abin mamaki ne. Yesu ya ba da jininsa pansar mai zunubi, Pansar mai zunubi. 2) Tun ranar da na tuba fa, alherinsa 'na nan. Alheri kuwa zai kai ni can wurin Ubangiji, Wurin Ubangiji. 3) Ya raina, kar ka manta dai da duk alherinsa. Abu duk da ke cikina ya yabi sunansa, Ya yabi sunansa. 4) Ubangiji da tausayi da jinkirin fushi ne. Alherinsa tun farko ne a kan mai tsoronsa, A kan mai tsoronsa. 5) Me zan bayar, Ubangiji, domin alherinka? Zan miƙa jiki hadaya tare da zuciyata, Tare da zuciyata. 6) Ruhun Alheri, zuga ni, tsabtad da gurina. Iyad da ni don aiki na shelar bishararka, Shelar bishararka.Brûle en nous تراك 13 mò rì pò jìn O, uczyń mnie Panie Наш Господь вперед стремиться انت الملك يا يسوع وجميع الذين لمسوه لولا الصليب W naszych ciemnościach سألوذ بحضنك
Song not available - connect to internet to try again?