1) Alherin Yesu, Ubangijina, Ya wuce gaban ganewa. Gama tun muna maƙiyansa fa, Ya mutu don mu sami rai. KORUS Waɗanda suka karƃi Yesu Ya ba su iko su zama nasa. Ƴaƴa ne idan sun ba da Gaskiya ga sunansa. 2) Ban iya gane ko in fassara Abin da aka aika ba, Amma na sani cikin zuciyata Salama tana nan zaune. Korus 3) Ruhu Mai Tsarki yana aikinsa A cikin masu zunubi Domin su san bukatar zuciya, Su karƃi Yesu Mai Ceto. Korus 4) Ban san ran zuwan Ubangiji ba, Amma a shirye na ke fa In tarbe shi a cikin sarari, Ko kuwa in bi ta mutuwa. Korusأتينا كي نسبحك إن لم تبن أنت البيت unknown Би Эзэний тусламжийг Freedom ạḥbk yạrby yạ qwty Tu mi hai plasmato il cuore Tsy mangataka aho Tompo Alegría cristianos 你是人世间的光
Song not available - connect to internet to try again?