1) Allah Maɗaukaki, Sarki madauwami, Mu yabe ka. Kai ne Mahalicci, kai ne mai aminci, Kai ne mafifici har abada. 2) Mun taru wurinka, kai ne madogara, Mun yabe ka. Kai ne mai ƙaunarmu, kai ne mai fansarmu, Kai ne mai tsaronmu har abada. 3) Bayyana girmanka, nuna darajarka, Kusance mu. Tsarkake zukata, sauko da ikonka, Furta maganarka, ya Allahnmu. 4) Mallaki ƴaƴanka, ƙarfafa bayinka A duniyan nan. Yi amfani da mu, kwaƃi ragwancinmu, Mai da mu nan gaba manzanninka.Киелі Әке Podshohlarning Podshohi Iso Volo per te Sen Bizim Kralımızsın Comme un phare Хер шейи О'на борчлуйум yạ rb qlbk ḥạn kllt ạlsnẗ bjwdk Rəbdir qalam, Rəbdir qayam Aure, Aure
Song not available - connect to internet to try again?