1) Allah ya ƙamnace mu, duk ƴan duniya Ya aiko mana Yesu, ɗansa, tilonsa Yesu ya bada ransa har ga mutuwa Don ya ba mu gafara. 2) Yesu ya kwana uku cikin kabari Ya tashi don ya ba mu rai madawami. Ya sake hawa sama gun Maɗaukaki, Za ya zo ya karɓe ni.Tobě králi toužím yạrb lk ạ̉ṣly سأرفع عيني Он не пришёл, чтобы судить فاض قلبي 你若有信心 Сидит счастливая невеста Орзуим Бор جاقىندا ىيسا تەڭىر بئز ۉچۉن كەلەت Войди в наши сердца
Song not available - connect to internet to try again?