1) Allah. ya ba mu hasken rai domin mu haskaka, Jama'a duk su gaskata Yesu Ɗan Allah ne. 2) Shi kuwa ya nuna ƙaunarsa a cikin hasken nan. Ya aiko Ɗansa, tilo ne, Ya sauko duniyan nan. 3) Wanda ya ƙyale hasken nan, ya fi son duhunsa. Ba zai ga fuskar Allah ba sai cikin fushinsa. 4) Yanzu ku tuba, bi shi dai, domin ku sami rai. Ba wata hanyar ceto fa, sai Yesu shi kaɗai. 5) Ya Yesu, ba mu ikonka mu furta ƙaunarka, Mu shaida. kai ne cetonmu da ƙarfin zuciya.ALQIŞLAR SƏNƏ MƏNİM TANRIM Certi giorni RW: Blessed be the Name Parlayan Aya Bak 天父的爱 Jeg trenger frem på him'lens sti Pozvánka Ny fasika amoron'ny rano kẖdẖny bqrb qlbk jlt fy ạlʿạlm
Song not available - connect to internet to try again?