1) Allah ya yi alkawari zancen ceto Ga mai ba da gaskiya ga Ɗansa Yesu. KORUS Halleluya, an gama, ina ba da gaskiya, An cece ni ta wurin jinin Yesu. Halleluya, an gama, ina ba da gaskiya, An cece ni ta wurin jinin Yesu. 2) Ko tafiyarmu tana da wuya a nan, Lalle Yesu zai kai mu a wurinsa can. Korus 3) Akwai waƙar da za mu yi cikin Sama, Kuma yabonsa za mu yi har abada. KorusOnly Jesus اسماندا پەرىشتەلەر myn qlk Xudo Shohligi Yaqindir Ciò che lo Spirito dice Szívem telve van veled Калк, Айдънлан Ей Дюшкюн RW: Away in a Manger Gökdäki Atam إذ دخلت قدسك
Song not available - connect to internet to try again?