1) Allah ya yi ƙamnar mu, har ya aiko tilonsa Don ya shirya hanya zuwa gun Uba, Sai ku bad gaskiya, sai ku juyo wurinsa Shi zai ba mu sabon Rai, sai ku ji. KORUS Yesunmu yana da rai, Halleluya Mai Cetonmu na da Rai, Shi zai sake dawowa Don Shi kai mu sama can Pansassu da Cetattu nasa ne. 2) Ku iyayen mu, kun ji, sai ku koya mana yau. Labarin Mai Ceton koyaushe Kada mu bar tafarkinsa har mu zama batattu, Za mu shaida sunanka, sarkinmu. Korus 3) Sai in ji, in dinga ji labarin Mai Ceton nan Wanda Allah ya aiko domina. Shi ya sha wahalata, don ya ba ni wannan rai Yesu ni ke bi yanzu, shi kaɗai. Korus 4) Masu rai da mattatu, za su ganka Sarkinmu, Farin ciki za mu yi dominka. Kai ne Ɗan Maɗaukaki, begenmu ne zuwanka. Za mu raira waƙarmu. Zo yanzu. Korus 5) Duk annabcin da an yi, Yanzu suna cikawa. Muna jiran zuwanka, Sarkinmu. Aikinmu da dukiyarmu, dukan wannan banza ne. Zo, ka ba shi zuciyarka tun yanzu. KorusNothing but the Blood Guclu ve yurekli ol Omša svätá, obeť zmierna, čistá ạ̹n ṭạl ạllyl bẓlạmh Una nuova pentecoste Արդարի ճանապարհը օրեցօր Любовь это война Без слова оправданья JERUSALEM SUIKHUA KHA Tu sei tutto per me
Song not available - connect to internet to try again?