1) Allah yana gaba, muna bi bayansa, Allah yana gaba, muna bi bayansa, Allah yana gaba, muna bi bayansa, Allah Mahalicci. 2) Yesu yana gaba, muna bi bayansa, Yesu yana gaba. muna bi bayansa, Yesu yana gaba. muna bi bayansa, AIlah tare da mu. 3) Ruhu yana gaba, muna bi bayansa, Ruhu yana gaba, muna bi bayansa. Ruhu yana gaba, muna bi bayansa, Allah Ruhulahi. 4) Sarki yana gaba, muna bi bayansa, Sarki yana gaba, muna bi bayansa, Sarki yana gaba, muna bi bayansa, Sarkin Sarakuna. 5) Halleluya, halleluya, halleluya, Halleluya, halleluya, halleluya, Halleluya, halleluya, halleluya In ji mala'iku.Хайрт Таныгаа бодох цаг бүрт من يطلب الرب يجد Canta la Bibbia Jésus, nous célébrons tous ta victoire Ó, Mária bolestivá, naša ochrana Ny Teny sy Fanahinao ПЪТ ПРАВИШ There's a welcome here تأمل 3 Близо Си
Song not available - connect to internet to try again?