1) Allahna, ka keƃe ni, tsarkake ni dominka. Bari dukan kwanakina in yi ta yabonka. 2) Kebe hannuwana dai, su yi aikin ƙaunarka. Bi da ƙafafuna kuwa har su tafi gun aikinka. 3) Bari muryata ta yi waƙar yabon Allahna. Bari leƃunana su furta kullum saƙonka. 4) Nufina duk dukiyata sai ta zama dominka. Iyawar da ka bayar sai in mayar don aikinka. 5) Na yarda duk nufina naka nufi ya aikata. Zuciyata kuwa taka ce, za ta zama kursiyinka. 6 Ya Allah, ga ƙaunata tare da duk dukiyata. Ina nan da shiri kuwa kullum domin bautarka,Я каждый день стою на страже ạ̹bṣạlyẗ ạlnwr Бурхн мана Деед Эзн Тихо встала заря Ыйсанын ысмына ʿnd ạlṣlyb Puterea Domnului e peste noi Мезмур 63 НЕ НАМ Gdy pokój niebieski
Song not available - connect to internet to try again?