1) Allahna, ka keƃe ni, tsarkake ni dominka. Bari dukan kwanakina in yi ta yabonka. 2) Kebe hannuwana dai, su yi aikin ƙaunarka. Bi da ƙafafuna kuwa har su tafi gun aikinka. 3) Bari muryata ta yi waƙar yabon Allahna. Bari leƃunana su furta kullum saƙonka. 4) Nufina duk dukiyata sai ta zama dominka. Iyawar da ka bayar sai in mayar don aikinka. 5) Na yarda duk nufina naka nufi ya aikata. Zuciyata kuwa taka ce, za ta zama kursiyinka. 6 Ya Allah, ga ƙaunata tare da duk dukiyata. Ina nan da shiri kuwa kullum domin bautarka,Путь мой был уныл и мрачен Kim jaratty bárin? Решавам се от все сърце غني Танцуй ¡Gloria! ¡Gloria! Gdy się życia srożą burze يا راويني يا يسوع VAILAMTAH RALKAP My stojíme na troskách světa
Song not available - connect to internet to try again?