1) Almajiran Yesu a cikin teku. Iska ta buga jirgi ya motsa. Sun ji tsoro sun yi rawar jiki. Yesu ya ce ina bangaskiyarku. KORUS Kada ku ji tsoro, kada ku yi fargaba. Ku mutane na ina tare da ku. Bar addu'o'inku su sanu ga Allah. Salamar Almasihu ta kasance tare da ku. 2) Lokacin da ka nemi, aiki ka rasa. Iskan rashi ne ya buge ka. Ka kan ji tsoro ku yi rawar jiki. Yesu ya ce, "Ina bangaskiyarka." Korus 3) Lokacin da ka faɗa cikin jaraba. Ka faɗa cikin tsananni. Ka kan ji tsoro ka yi rawar jiki. Yesu ya ce, "Ina bangaskiyarka." Korus 4) Babu wata jaraba, babu wanni tsananni. Da suke iya su same mu. Wanda Yesu ba shi iya shi gyara. Domin haka ne ya faɗa mana cewa. Korusومهما تكوني حصينة ạ̉y ṭfl KUM AA MER LENGMANGMI AH HIN PATHIAN I din nærhet Их Эзэн Есүс Тандаа Ny hazo fijaliana Ти Си истински живот Мўъжизалар Бўлар Tilalǵysh bolsam Гел Аллахъм, гел Бабаджъъм !
Song not available - connect to internet to try again?