KORUS (Solo; "Aure.") Aure, aure, aure yana da daɗi. (2x) (Solo: "Aure yana da daɗi, Baba aure yana da daɗi . Aure yana da daɗi, Mama aure yana da daɗi.") (Solo : "Aure.") Aure, aure, aure yana da daɗi. (2x) 1) Solo: "Baba ne ya haɗa ku, dole ne aure ya rabu. Mama ce ta haɗa ku, dole ne aure ya rabu. Ko Pasto ne ya haɗa ku, dole ne aure ya rabu. Idan Allah ne ya haɗa ku, gaskiya ba mai rabawa." (2x) Korus 2) Solo: "Shi Allah ne ya faɗa. Ubangiji karan kansa ne ya faɗa. Ya ce, "Ku yi aure, ku so juna kamar yadda shi ya so ku." Yara ku yi biyayya, manyan ku nuna ƙamna. Ekklesiya ta sa bege, bege da bangaskiya." (2x) Korus 3) Solo: Mai gida ya so abinci. "Amariya sai ki ɗoko." Mai gida ya so ruwan wanka. Nan da nan fa sai ki ɗauko. (2x) KorusAké to svetlo ليل العشا السري Tu mi hai cercato من يوم ما عرفته tʿlyq 3 - tẖmr sẖfạh 3 Bože, plný láskavosti Track 7 من ذا الذي يفصلني Estoy alegre - Por qué Len milosťou môžme vstúpiť
Song not available - connect to internet to try again?