KORUS Aure na da daɗi, Aure na da daɗi. Aure na da daɗi. Idan mun bi nufin Allah, Idan mun bi nufin Allah. (2x) 1) Kuskure a zaɓan aure, ya kan kawo asara. Zaɓe mai wuya ainun aure, ya kan kawo asara. Ƙauna ita ce aure, haƙuri shi ne aure. Biyayya ita ce aure, zumunci shi ne aure. Korus 2) Ku gafarta wa juna, ku gode wa juna. Roƙi gafara ga juna, ku ga ƙoƙarin juna. Cin abincinku tare, yi shawarar ku tare . Yi kwanciyar ku tare, ku yi dukan abu tare. Korus 3) Banda ɓoye - ɓoye, banda cin amana. Ku lura ku kula da juna, banda yawan cakuna, Yin dangantaka na ƙwarai, da ƴan dangi da abokai. A sha'ani kuɗi da sutura, domin azanci shi ne aure. Korus/1 Nech krídla brán sú dokorán ДЭЭРГИВИС АЛДАРЖЫДААЛ مع يسوع ما باخاف ạ̹klylh mḍfwr Мил Баща БЕДИРЕЙДИМ Here Is Our King Tinggallah dalam Yesus Yapboz ṣwt ạlthlyl jwạyạ dlyl
Song not available - connect to internet to try again?