KORUS Aure na da daɗi, Aure na da daɗi. Aure na da daɗi. Idan mun bi nufin Allah, Idan mun bi nufin Allah. (2x) 1) Kuskure a zaɓan aure, ya kan kawo asara. Zaɓe mai wuya ainun aure, ya kan kawo asara. Ƙauna ita ce aure, haƙuri shi ne aure. Biyayya ita ce aure, zumunci shi ne aure. Korus 2) Ku gafarta wa juna, ku gode wa juna. Roƙi gafara ga juna, ku ga ƙoƙarin juna. Cin abincinku tare, yi shawarar ku tare . Yi kwanciyar ku tare, ku yi dukan abu tare. Korus 3) Banda ɓoye - ɓoye, banda cin amana. Ku lura ku kula da juna, banda yawan cakuna, Yin dangantaka na ƙwarai, da ƴan dangi da abokai. A sha'ani kuɗi da sutura, domin azanci shi ne aure. KorusMen sizga nomunosib روح الله شدد قوايَ Jesús Salvador te pido Por La Excelsa Majestad Patti perfetti 你擁有的 Ježiš Kristus slobodu dáva لك المجد Fark Ettim Se ti ollaras Senhor
Song not available - connect to internet to try again?