1) Sojoji kun gaji ne? Ba gajiya! Sojoji kun gaji ne? Ba gajiya! KORUS To, gaya wa duniya Yesu na zuwa gaya wa duniya Yesu na zuwa gaya wa duniya Sojojin Yesu ba za mu taƃa gaji ba (Soja! ko Halleluya! ) Sojojin Yesu ba za mu taƃa gaji ba (Soja! ko Halleluya !) 2) Yara kun gaji ne? Ba gajiya! Yara kun gaji ne? Ba gajiya! Korus Mu sojojin Yesu ne Mu sojojin Yesu ne. KorusLui è il Signore О спящий проснися и слушай призыв Keď Pán Ježiš k súdu príde, všetkých ľudí súdiť bude, jedni budú požehnaní Уухай Лишь Иисус Братья просите дано вам будет Блажен кто молиться умеет الرب هو عزنا Бид Эзэн Таны Когда придут печали
Song not available - connect to internet to try again?