1) Ba mai iya bauta ma Allah biyu. Ba mai ikon bauta ma Allah biyu. Ko shi ki ɗaya, ya ƙaunaci ɗaya . Ko shi lizimci ɗaya, ya raina ɗaya. 2) Ba mai iya bauta ma Allah da mammon. Ba mai ikon bauta ma Allah da mammon. Ko shi ki ɗaya, ya ƙaunaci ɗaya. Ko shi lizimci ɗaya, ya raina ɗaya. 3) Ba mai iya bauta ma Yesu da duniya. Ba mai ikon bauta ma Yesu da duniya. Ko shi ki ɗaya, ya ƙaunaci ɗaya . Ko shi lizimci ɗaya, ya raina ɗaya. 4) Ba mai iya bauta ma Allah da Shaiɗan. Ba mai ikon bauta ma Allah da Shaiɗan. Ko shi ki ɗaya, ya ƙaunaci ɗaya. Ko shi lizimci ɗaya, ya raina ɗaya.Una cosa ho chiesto Nejlepší, co máš, dej Pánu Oh Dio creator Pas toujours rose Fire Fall Down Кохаю я Тебе мій Ісус The Battle Is The Lord's Poslal Boh anjela Gesù ritorna Дүние бастан-аяқ адасқан
Song not available - connect to internet to try again?