1) Ba wani suna na ke so in ji, in riƙa ji. Yesu, sunanka dā da yau har ahada ya fi. 2) Ba wani sunan da zai sa mu zo mu riƙa zuwa, Ciki mu nemi mafaka, ciki mu yi addu'a. 3) Yesu, sunanka ya kan ba Mai Binka iko na Yin yaƙi har da nasara, ya sami hutu can. 4) Sunanka ya kan tsorata Shaiɗan, maƙiyinmu. Ransa zai ƃāci in ya ga ƙaunarka cikinmu. 5) Ba mu da ikon yabonka, ya wuce faɗinmu, Sai ran da za mu gan ka can, Yesu Masoyinmu.Sen Benimsin, Ben Seninim Ó jak blízký je čas За меня Ты жизнь отдал Så titt mine tanker Бу дүнјада, бу һəјатда Zwischen Himmel und Erde Посмотри на Иисуса Ži krásne v časnom živote Вблизи Иисуса радость أجهل ما سوف يأتي
Song not available - connect to internet to try again?