1) Ba wani suna na ke so in ji, in riƙa ji. Yesu, sunanka dā da yau har ahada ya fi. 2) Ba wani sunan da zai sa mu zo mu riƙa zuwa, Ciki mu nemi mafaka, ciki mu yi addu'a. 3) Yesu, sunanka ya kan ba Mai Binka iko na Yin yaƙi har da nasara, ya sami hutu can. 4) Sunanka ya kan tsorata Shaiɗan, maƙiyinmu. Ransa zai ƃāci in ya ga ƙaunarka cikinmu. 5) Ba mu da ikon yabonka, ya wuce faɗinmu, Sai ran da za mu gan ka can, Yesu Masoyinmu.هوذا حمل Opustený lm ạ̉kn fy̱ jtẖymạny̱ بعدما ساد الظلام يا رب بارك في السنة Hoe Wonderbaar Nyní pokloňme se před Králem يا صاحب الحنان يا ملجأ نفسى íÁÎ ÆÁÒÚÁÎÄÉ ôÕ Ива склонилась плакучая
Song not available - connect to internet to try again?