1) Babu hawaye a can (2x) Gama wuri ne mai ban mamaki. Babu hawaye a can. KORUS O ƴan'uwa me zai hana ku shiga can? O ɗan'uwa me zai hana ka shiga can? O ƴar'uwa me zai hana ki shiga can? A sama gidan AlIah mai ban mamaki. Kada mu rasa shiga. (2x) 2) Babu mutuwa can (2x) Gama wuri ne mai ban mamaki Babu mutuwa can. Korus 3) Babu yaƙoki a can (2x) Gama wuri ne mai ban mamaki. Babu yaƙoki a can. Korus 4) Babu kabilu a can (2x) Gama wuri ne mai ban mamaki. Babu kabilu a can. Korus 5) Babu kwaɗayi a can (2x) Gama wuri ne mai ban mamaki. Babu kwaɗayi a can. 6) Babu ciwo a can (2x) Gama wuri ne mai ban mamaki. Babu ciwo a can. 7) Ku dangogi. me zai hana ku shiga can? Ku dattibai, me zai hana ku shiga can? Ku mazaje, me zai hana ku shiga can? Ku mataye. me zai hana ku shiga can? O dukanku. me zai hana ku shiga can? A sama gidan Allah mai ban mamaki [Kada mu rasa shiga]. (2x)Vivre à contre-courant بتفهمني وتحس بي Psalm 121 Энг меҳри дарёлар Масиҳ аҳлида ạ̉nạ msẖ wḥyd fạdy mʿạyạ Что посеял что посеял 主啊愿爱你的人 Slunce spát když odchází Ježiš je víťaz dạys ʿly̱ ʿslk
Song not available - connect to internet to try again?