1) Babu sauran wahala in Yesu ya zo, Babu sauran wahala in Yesu ya zo, Babu sauran wahala in Yesu ya. zo, Za ya kai mu a gidansa. KORUS Za ya kai mu a gidansa, Za ya kai mu a gidansa, Babbu sauran wahala in Yesu ya zo, Za ya kai mu a gidansa. 2) Babu ƃacin zuciya in Yesu ya zo, Babu ƃacin zuciya in Yesu ya zo, Sai dai murna mai yawa in Yesu ya zo, Za mu taru a gidansa. Korus 3) Babu sauran kuka in Yesu ya zo, Babu sauran kuka in Yesu ya zo, Sai dai farinciki in Yesu ya zo, Za ya kai mu a gidansa. Korus 4) Sai dai daɗin zama in Yesu ya zo, Sai dai daɗin zama in Yesu ya zo, Sai dai daɗin zama har abada Cikin Sama tare da shi. KorusYere Kapanır O Wondrous Type, O Vision Fair سماوات جديدة Пожелание Keď Boží Syn మహిమ ఘనతకు అర్హుడవు ولد اليوم طفل Il nome del Signore يا رب اسمع صلاتي Открыл ты перед нами двери
Song not available - connect to internet to try again?