1) Ban gane yadda zunubai na Adam sun rayu A cikin dukan mutane babba ko ƙarami. KORUS Amma ga shi, nan, Magana ce ta Allah Ta Ubangiji, na gaskanta shi. Na karanta shi nan, na gaskanta shi Ya ishe ni, ya isa. 2) Ban gane yadda Allahmu ya sabko duniya nan Ya ɗauki jikin ƴan Adam ya bar sama a can. Korus 3) Ban gane yadda Allah fa ya aza nawa laifi A bisa Ɗansa a giciye, nasarata ya ci. Korus 4) Ban gane yadda Allah fa ya buɗe kabari Yesu ya biya pansata, rai na har abada. Korus 5) Ban gane yadda jininsa ya wanke zunubi Ya ba ni tashi daraja, yanzu ɗansa ni ke. Korus. 6) Ban gane yadda wata rana Yesu zai fyauce ni Shi kai ni can wurin Uban da sauran masu bi. Korusباندهاش وإعجاب Árdaıym qasymda bolasyń Sen Сана ялвардъм, нурлу Бабам Санадър Бютюн ЬОвгюлерим ملك المجد رب الحياة Мени менен бирге азаптуу жолумду Божий дизайн Sana Seslendiğimde Ti voglio dir la storia We are free
Song not available - connect to internet to try again?