1) Bari nufin Mai Cetona ya bishe ni koyaushe. Da ƙaunarsa da ikonsa su mallake ni. 2) Kalmarsa ta zauna kullum cikin zuciyata sosai, Don a rinjayi mugunta, sai ta ikonsa. 3) Salamar Allah Uban ta kiyaye duk raina, Don in ta'azantar da su masu ƃacin rai. 4) Ƙaunar Yesu ta cika ni kamar cikowar teku, Ya ɗaukaka, in ƙasƙanta, nasara ke nan. 5) Tsere gaba gaɗi zan yi, in tasar wa maƙiya, Yesu shi zan duba kawai, cin gaba zan yi. 6) Jamalinsa ya haskaka loton neman ƃatattu, Sanadin kuwa kar su damu, sai su gaskata.Ježišu, Kráľu neba i zeme, tebe sa klania anjelov chór Я упал Čujte slávny neba ples Второе пришествие Зафер таджъ تراك 12 Yahweh Schalom قۋان اسپان، قۋان جەر! Их Эзэн Эзэн Та
Song not available - connect to internet to try again?