1) Can cikin Baitalahmi, Yesu ya zo Kamar ɗan jariri Allah ya iso. Darajar ta sama ya bar domin mu Ya yarda shi zama mutum talaka. 2) Ba gidan mai arziki ko sarauta Ba darajar duniya Yesu ya zaɓa Ba wurin mafaka domin Ɗan Allah Wanda ya yi sama da duk duniya. 3) Ya Yesu Mai Ceto, gareka mun zo, Mun kawo yabonmu, Kai ne mu ke so Ƙamnar muke ba ka, da godiyarmu, Karɓi zukatanmu, ka yi mulkinmu.Baba Sana Taparım Jesús Es La Luz Del Mundo Он живой الشيطان زي الحيه Будь всегда со мной Majestad (Panjón) Возношу Тебе хвалу, поклоняюсь и люблю Lift up your heads fy ạ̉wl ạlṭryq جايين يا أبانا
Song not available - connect to internet to try again?