1) Can cikin kabarin, Yesu Mai Ceto Ya kwana uku ɗin, Ubangiji. KORUS Shi aka ɗaukaka. Aka watse duk maƙiyansa, Duk mazaunan duhu ba sa tsaronsa, Yana zuwa da wannan shaidar nasara, Yana zuwa, yana zuwa, Halleluya, yana zuwa. 2) An tsare kabarin Yesu Mai Ceto Banza ne hatimin, Ubangiji. Korus 3) Ya raina mutuwa, Yesu Mai Ceto, Ya tsinke sarƙarta, Ubangiji. KorusРешение تعالى يا رب بروحك Ps. 121 هافرح واهتف بالعود Jumalan virta Әке, Сен әрқашан мейірімдісің Unser Gott ist ein mächtiger Gott ۉيۉبۉزگۅ باقىت كەلسىن Худоё, бубахшо гуноҳи маро كلنا كده
Song not available - connect to internet to try again?