1) Lokacin da na faɗa cikin jaraba A cikin hannun magabci Shaiɗan Ni kan daga hannuwana a sama Inda cetona zai fito. KORUS Ceto gun Yesu, jinƙai ga Allahnmu Nassara, salama, suna cikin hanyar Yesu 2)Don mine ne kake tagumi ya raina Don mine ne kake alhini a cikina Ka kafa bege ga Allahna Inda cetona zai fito. Korus 3) Lokacin da na yi kuka ga Allahna Lokacin da na yi ƙara ga kunnensa Lokacin da na kawo damuwata Allah ya ji ya ceci ni. Korus 4) Albarka ta tabbata ga Ubangiji Zan yabe shi dare da rana Mutane ku zo mu tarbi Ubangiji Inda cetonmu zai fito. KorusҚұдай балаларды сүйеді Šampión yạ qwty lk ạ̉rnm ạsmh smạ خوداییمیز بیزی یاراتدی Det blir sunget en sang av enfoldige små ạ̉ḥmdk byn ạlsẖʿwb - I will give thanks Хоч THE SECOND COMING OF CHRIST Heman Gets Mad (Psalm 88)
Song not available - connect to internet to try again?